Arsenal za ta karɓi bakuncin Manchester City a wasan mako na 24 a Premier League da za su kara ranar Lahadi a Emirates. Gunners tana mataki na biyu a teburi da maki 47 da tazarar maki shida ...
Aston Villa na daf da ɗaukar aron Marco Asensio daga Paris St-Germain kan yarjejeniyar zuwa karshen kakar nan. Haka kuma an tsara ɗan wasan Manchester United, Marcus Rashford zai je a auna ...