An ci tarar Frankfurt Yuro 50,000, saboda magoya bayanta sun kunna abubuwan tartsatsin wuta da tayar da yamutsi da karin Yuro 5,000 kuɗin ɓata sitadiya. Ita kuwa Roma za ta biya Yuro 30,000 ...